Uwa takan dauki cikin yaro tsawon watanni 9, wato mintoci dubu dari 394,000. A cikin minti daya ka sa Bindiga ka kashe wannan ran da aka yi rainon ta na mintoci dubu 394,000 kai kasan ka tabo fitinar da sai Jahannama kawai a lahira... Allah da kansa yayi aikin halattar mutum
查看原文